Showing posts with label Hausa music. Show all posts
Showing posts with label Hausa music. Show all posts

Friday, 31 January 2020

Music:Hamish Breaker _ So Dangin mutuwa

Hamisu breaker so Dangin mutuwa

Albishirinku yan uwa ma'abota sauraren wakoki a yau ma nazo muku da sabuwa fasihin mawakin nan wato Hamisu Breaker mai Shimfidar fuska Da ƙasata a yau ma yazo muku da Wata sabuwa waka So Dangin Mutuwa.

Ita dai wannan wakar waka ce mai taken na cikin sanyin kalamai da da kuma kalamai akan so Da Kauna.

Wanda duk mai soyayya ko wanda baiyi zai jinjina masa akan wannan waka.

Music:Nazir M Ahmad _ Ina En Na'un ne

Sabo wakar nazir sarki waka 2020

Wannan wata sabuwa waka ce da Nazir m ahmad sarkin wakar san kano mai suna 'Ina En Na'un ne'. Wannan waka dai yayiwa muddasir and brothers Shahararren dan kasuwa nan da ke garin kano.

Download and share

Saturday, 11 January 2020

Video:Hamisu Breaker - Safna ft Kb International ft Maryam kosawa

Download audio hamisu breaker 2020,hamisu breaker latest music,hamisu breaker audio songs,download hausa songs

Wannan wakar itama tana daga cikin sababbin bidiyon da kb International ya hwa na fasihin mawakin nan Kb ya yi bidiyon ta. Wanda daukar ta bada ma'ana sosai wanda nasa duk wanda ya kalli Bidiyon zai yaba.

Download a yi kalo lafiya

Thursday, 9 January 2020

Music:Hamisu Breaker Ft kb International _ Jiki da jini

Download hausa music'hamisu brwaker audio music,hamisu breaker videos songs

Wannan wata sabuwa waka ce ta hamisu Breaker wanda fasihin yan rawar nan ya hau wannnan wakar wato kb International

A cikin sunan wannan waka mai suna " Jiki Da Jini wanda munka kawo muku bidiyo daga shafin mawakin.

Zaku kuma iya saukar da wannan waka Audio da ma Bidiyo ga mai bukata.

Wednesday, 1 January 2020

Music:Hamish breaker _ Jirgin masoya

Antashi a soyaya,Hamish breaker audio songs,download Hamish breaker 2019,Download audio Hamish breaker 2018

-Jirgin Masoya

Music:Hamish breaker _ Daga yarda

Antashi a soyaya,Hamish breaker audio songs,download Hamish breaker 2019,Download audio Hamish breaker 2018

Daga Yarda

Tuesday, 31 December 2019

Music:Hamisu Breaker - Cikar Muradina

Hamisu Breaker - Cikar Muradina

Wannan wata sabuwa waka ce ta fasihin mawaki hamisu Breaker wanda munka kawo muku sababin wakokinsa kamar ' Kauna ta mace ' ' karshen Kauna' a yau ma yazo muku da wata waka.

Mai suna ' cikar Muradina' wanda kai da jin wannan kalma kasan akwai kalamai a cikinta ba sai an tsaya wani dogon tawaili ba.