Nupemelody youtube subscribe button
 

Albishirin ku ma'abota ziyayar wannan shafi mai albarka a yau ya cika muku alkawalin ku na sanya muku albums na shahararren mawakin nanaye wato Nura M. Inuwa na wannan Shekara.

Wannan shine "Best of Wasika".

Wannan shine alblum na Best of wasika wanda ya dade mutane na son Wannan albums ya fito saboda dadadan wakoki da ke cikinsa.

Best Of Wasika Album

Post a comment

 

Disclaimer | Privacy Policy | About | Summit Your Post to Us | Contact | Promot Music / Video
Top