Album:Nura M. Inuwa Best Of Wasika (Complete Album) 2018


Albishirin ku ma’abota ziyayar wannan shafi mai albarka a yau ya cika muku alkawalin ku na sanya muku albums na shahararren mawakin nanaye wato Nura M. Inuwa na wannan Shekara.

Wannan shine “Best of Wasika“.

Wannan shine alblum na Best of wasika wanda ya dade mutane na son Wannan albums ya fito saboda dadadan wakoki da ke cikinsa.

Best Of Wasika Album

Duniyar Masoya

Gimbiya

Kaunarki Nake

Labarina

Madubin Rayuwa

Masoyan wakena

Matar Mijina< div>

Mun Shaku Da Juna

Na Tafi Na Dawo

Wasika


Leave a Reply

Your email address will not be published.