Music:Adam A Zango _ Gambara


Adam A Zango - Gambara

Wannan wani sabon video ne da adam a zango ya fitar jiya mai suna gambara wannan dai wakar akwai habaici da zambo da zagi a cikinsa ko da wa yake oho nidae wannan wakar bata bani dariya sosai.

Irin yadda yake kwabsawa yan matan arewa rai sosai a ciki.

Download Audio

Download Video

Leave a Reply

Your email address will not be published.